CLEAR Global, da aka sani da Translators without Borders a da, ƙungiya ce ma zaman kanta a Amurka mai tallafawa al’uma samun muhimman bayanai kuma a saurara, da duk yaren da ku ke magana. Tare da sababbin hanyoyin fasahar harshe, bincike, da ma’aikata da masana harsuna sama da 80,000, CLEAR Global na goyan bayan ƙungiyoyin abokan hulɗa da ke aiki a wurare daban-daban a duniya.

 

Yi haɗin gwiwa da mu

Harshenmu da ayyukanmu na sadarwa na iya taimaka muku isa ga ƙarin mutane.

Mu na gina haɗin gwiwa na tsahon lokaci tare da sauran ƙungiyoyin da ke aiki ba don riba ba, da NGO’s Mu na samar da ayyukan sadarwa don haɓaka tasirinmu da taimaka muku isa ga miliyoyin mutane waɗanda ke magana da yaren da aka ware ko rikici ya shafa.

 

Students in the classroom

 

 

Ayyukan CLEAR GLOBAL sun haɗa da rubutacciyar fassara da bita, ayyuka na sauti da wanda ake gani , fassara shafin yanar gizo, ƙirƙirar ƙamus, da kuma fasahar AI kan abinda ya shafi harshe, bayanan yare, da mafita kan bincike don samar da martani mai inganci da ɗorewa.

 

Za mu iya tallafawa ƙungiyoyi waɗanda:

Ku sanya shirin ku ya zama mai ma’ana. 

Isa zuwa ga da ƙarin mutane – a cikin yarensu.

Wasu daga cikin abokan hulɗarmu

Cika wannan fom don farawa.