Mu su wane ne

Mu ne CLEAR Global, kungiya da ba na riba ba masu taimakawa jama’a samun muhimmin labari, kuma a saurare su, a duk harshen da su ke magana da shi.

CLEAR haruffa ne wanda yana nufin cal’umma, lharshe, emu’amala, aɗaukan alhaki, da kumarisarwa, duk muhimman ɓangarorin ayyukanmu a faɗin duniya.

Shugabannin mu na da ƙwarewa a masana’antu daban-daban —taimakon ƙasa da ƙasa, babban fasaha, jagoranci da abinda ake yi ba don riba ba, da ingantancen fasahar harshe. Suna kawo shekaru da yawa na gogewa da ra’ayoyi daban-daban zuwa CLEAR Global, don mu iya fahimta da magance bukatun sadarwa a duniya.

 

Dabi'unmu

Al’adun CLEAR Global sun ginu ne akan muhimman dabi’u guda shida:

Nagarta

Mu amintacce murya ne a cikin fassarar jin kai, wanda aka gane shi a matsayin jagora a masana’antar fassara da ɓangaren abinda ake yi ba don riba ba.

Aminci

Mun yi imanin cewa duk wanda ke da hannu (waɗanda akewa aiki, ma aikatan sa kai, ma’aikata) suna da daraja, kuma sun cancanci girmamawa, da suna da mutunci.

Ƙarfafa gwiwa

Muna amfani da harshe a matsayin kayan aiki don taimaka wa jama’a duk duniya su yanke shawara game da ci gabansu da makomarsu.

Sabon tsari

Muna rungumar sabbin hanyoyi don magance kalubalen jin kai da fasaha a duniya.

Cigaba mai Ɗorewa

Muna gina ingantattun kayayyakin more rayuwa na kuɗi da na ƙungiyoyi don tallafawa manufa na dogon lokaci.

Hakuri

Mu ƙungiya ce masu ƙwararru da ilimi, wanda suke girmamawa ma’akata, abokan hulɗa, da jama’a, da kuma karfafa yanayi mai taimako da nuna kwarewa a ko da yaushe.

CLEAR Global
Rukunin Shugabanci

Aimee Ansari

Shugaban, (CEO) CLEAR Global

Virginie Powielajew

Babbar Jami’ar Shige da Ficen Kuɗi

Marianthi Eliodorou

Shugaban Albarkatun Ƙungiyar

Stella Hodkin

Babbar Jami’ar Kula da Fannin Harshe

Mariam Mohanna

Daraktar Manhajoji

Alyssa Boularès​

Shugaban Sashin Shirye-shiryen Ƙasa da ƙasa

CLEAR Global
Kwamitin Gudanarwa

Andrew Bredenkamp PhD.

Shugaban Kwamitin

Donna Parrish

Sakatare, Ɗan kwamiti

John McElligott

Ma’aji

Oluwatoyin Adejumo

Ɗan kwamiti

Salvatore “Salvo” Giammarresi PhD.

Ɗan kwamiti

David McNair

Ɗan kwamiti

Photo of Britta Aagaard, headshot of smiling woman with blond hair and a white shirt

Britta Aagaard

Ɗan kwamiti

Atif Javed

Ɗan kwamiti

Atif Javed

Ɗan kwamiti

Translators without Borders - Ireland
Kwamitin Gudanarwa

A photo of Magnus Conteh, holding a microphone while speaking, wearing a beige jacket

Magnus Conteh

Shugaban Kwamitin

Donna Parrish

Sakatare, Ɗan kwamiti

Veronica Rodriguez Cabezas

Ɗan kwamiti

John McElligott

Ma’aji

Olga Blasco

Ɗan kwamiti

Mun zarce yadda ake tsammani.

CLEAR Global an yi amfani da shi a matsayin Translators without Borders. Mun girma cikin sauri a tsawon shekaru, kuma wannan sunan ba ya nuna duk abin da muke yi – amma har yanzu yana nan a matsayin babban sashenmu da kuma ginshiƙin aikinmu. Ziyarci gidan yanar gizon TWB anan.