Su wane ne mu

Mu ne CLEAR Global, masu taimakawa al’uma samun muhimman bayanai ba don samun riba ba, kuma a saurare su, a duk harshen da su ke magana da shi.

CLEAR na nufin haɗe, yarukan, al’uma, shine ginshiƙin ayyukanmu, don kaiwa ga duk wani lungu da saƙo a faɗin duniya.

Shugabaninmu mu sun ƙware ta ɓangarori da dama—taimakon ƙasa da ƙasa, fasahar zamani, jagoranci ba tare da neman riba ba, da kuma sabbin hanyoyin fasahar harshe na zamani. Sun kwashe shekaru da dama na gogayya da mabanbantan ra’ayoyi a CLEAR Global, don haka za mu iya fahimta da kuma magance buƙatun sadarwa a faɗin duniya.

 

CLEAR Global
Rukunin Shugabanci

Aimee Ansari, CEO, CLEAR Global

Aimee Ansari

CEO, CLEAR Global

Ellie Kemp

Shugabar Sashin Bincike, Tabbatarwa, da Shawarwari

Marianthi Eliodorou

Shugabar Sashin Kula da Ma’aikata

Stella Paris

Babbar Jami’ar Kula da Fannin Yaruka

Preshanti Padayachee

Preshanti Padayachee

Babbar Jami’ar Shige da Ficen Kuɗi

Onyango Rachael

Darektan Samar da Kuɗaɗen Shiga da Haɗin Gwiwa

Alyssa Boularès​

Shugabar Sashin Shirye-shiryen Ƙasa da ƙasa

Mi

Mariam Mohanna

Daraktar kula da Manhajoji

CLEAR Global
Kwamitin Gudanarwa

Andrew Bredenkamp PhD.

Shugaban Kwamiti

Oluwatoyin Adejumo

Mamba

Salvatore “Salvo” Giammarresi PhD.

Mamba

Francis Tsang

Mamba

Donna Parrish

Sakatariya, Mamba a kwamitin gudanarwa

Saleh Khan

Kwamitin Mulki

Lesley-Anne Long

Mamba

CLEAR Tech
Kwamitin Gudanarwa

A photo of Magnus Conteh, holding a microphone while speaking, wearing a beige jacket

Magnus Conteh

Shugaba, a CLEAR Tech

Olga Blasco

Mamba

Veronica Rodriguez Cabezas

Mamba

John McElligott

Ma’aji

Donna Parrish

Sakatariya, Mamba a kwamitin gudanarwa

Mun zarce yadda ake tsammani.

A da ana kiran CLEAR Global da Translators without Borders. Mun sami ci gaba cikin gaggawa cikin shekaru biyar, sai dai mun daina amfani da wancan suna a duk ayyukanmu—amma har yanzu ya na kasancewa matsayin wani jigo ga ayyukanmu. Ziyarci shafin yanar gizon TWB anan.