Su wane ne mu
Mu ne CLEAR Global, masu taimakawa al’uma samun muhimman bayanai ba don samun riba ba, kuma a saurare su, a duk harshen da su ke magana da shi.
CLEAR na nufin haɗe, yarukan, al’uma, shine ginshiƙin ayyukanmu, don kaiwa ga duk wani lungu da saƙo a faɗin duniya.
Shugabaninmu mu sun ƙware ta ɓangarori da dama—taimakon ƙasa da ƙasa, fasahar zamani, jagoranci ba tare da neman riba ba, da kuma sabbin hanyoyin fasahar harshe na zamani. Sun kwashe shekaru da dama na gogayya da mabanbantan ra’ayoyi a CLEAR Global, don haka za mu iya fahimta da kuma magance buƙatun sadarwa a faɗin duniya.
CLEAR Global
Rukunin Shugabanci
Alyssa Boularès
Shugabar Sashin Shirye-shiryen Ƙasa da ƙasa