Masu tallafin da ba su da wadatar kuɗaɗe 

A tuntuɓe mu

A matsayinku na waɗanda ba ku da wadatar kuɗaɗe, tuntuɓe mu don gano hanyoyin tallafawa CLEAR Global.

Samar da tasirin zamantakewar gaskiya tare da mu.

Nau’ín shirye shiryenmu ya fahimci karimcin waɗanda ke sadaukar da lokacinsu, fasaha da ƙwarewar su don taimaka mana cimma burinmu. Haka kuma masu irin wannan tallafi da ke amfana daga yadda aka sansu tsakanin ma’aikatan jin ƙai daban-daban na duniya da masu sa aikin sa kai da ci gaban harshe. Ƙara koyo game da TWB – ma’aikatanmu mu na duniya fiye da mutane 100,000.

A woman explaining something to coworkers using sticky notes in a meeting - pro bono sponsors page