Tuntuɓe mu – ɗauki nauyinmu

 

Samar da tasirin zamantakewar gaskiya tare da mu.

CLEAR Global ta ƙaddamar da wani babban shiri don shawo kan ƙalubalen da ke hana ci gaban duniya.  Mu na neman masu goyon bayan dabarun da ke yaɗahangen nesa don daidaito,da kuma son yin tasiri mai kyau a duk duniya. Ƙara koyo game da tallafin kamfanoni da gudummawa tare da CLEAR Global. 

A group of people using Internet in a box, in Gubio northeast Nigeria, Nov 2019

Masu ɗaukar nauyin mu

Ma su ɗaukar nauyinmu sun haɗa da kamfanoni da ƙungiyoyi daga masana’antu da yawa. Dukkansu sun taru don ba da gudummawa ga aikinmu na gama-gari, don taimakawa mutane su sami mahimman bayanai kuma a ji su da duk yaren da su ke magana. Mu na godiya ga:

Sannan mu na ƙara godiya da goyon bayan ma su tallafawa ma’aikatanmu na TWB. Ƙara sani game da su akanshafin TWB.