Harkokin kuɗi
Gaskiya ita ce jagorar ayyukanmu a CLEAR Global. Mu na bin jagorancin ƙungiyoyi masu zaman kansu da ke sa ido kan lissafin kuɗi, gami da GuideStar da Cibiyar Gidauniyar, waɗanda ke shawartar dukkan ƙungiyoyin sa-kai da su kiyaye gaskiya ta hanyar bayyana bayanan kuɗi, kamar Fom 990.
Ana samun takamaiman bayanai game da kuɗaɗen CLEAR Global akan Fom 990 ɗin mu, bayanin da ƙungiyoyin da ba su biyan haraji ke aikawa kowace shekara tare da Hukumar Harajin Cikin Gida Ta Ƙasar Amurka.
Da fatan za a lura cewa an yi wa Fom 990 laƙabi da ranar da aka fara, a kwanan watan shekarar kuɗi, amma ya ƙunshi bayanai har zuwa ranar 31 ga watan Maris na shekara mai zuwa. Wannan lokacin daidai yake da shekarar kasafin kuɗin CLEAR Global, wanda a ka yi wa laƙabi da ranar ƙarshe ta shekarar kuɗi.
Hakazalika, an yi mana rijista a hukumance a matsayin Translators without Borders kafin shekarar 2021.
IRS Fom na CLEAR Global
Bayanan kuɗi na CLEAR Global da aka tantance
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2021
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2020
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2019
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar da ta ƙare a ranar 31/12/2018 da ranar 31/12/2018
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2018
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2017
- Rahoton kuɗi da aka tantancen na kuɗaɗen shekarar 2016
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2015
- Rahoton kuɗi da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2014
Bayanin Daraktocin TWB na ƙasar Ireland da asusun kuɗaɗen da aka tantance
- Rahoton Daraktoci da Bayanin Kuɗi na kuɗaɗen shekarar 2021
- Asusun TWB da aka tantance na kuɗaɗen shekarar 2020
- Rahoton Daraktocin Gidauniyar Rosetta CLG da Bayanin Kuɗi na kuɗaɗen shekarar 2019
- Rahoton Daraktocin Gidauniyar Rosetta CLG da Bayanin Kuɗi na kuɗaɗen shekarar 2018
- Rahoton Daraktocin Gidauniyar Rosetta CLG da Bayanin Kuɗi na kuɗaɗen shekarar 2017